1 Samaʼila 26:9 - Littafi Mai Tsarki9 Amma Dawuda ya ce wa Abishai, “Kada ka hallaka shi, gama wa zai taɓa wanda Ubangiji ya keɓe, ya rasa yin laifi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Amma Dawuda ya ce wa Abishai, “Kada ka hallaka shi. Wa zai sa hannu a kan shafaffe na Ubangiji, har yă tsira? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |