1 Samaʼila 26:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sa'an nan Saul ya ce, “Na yi laifi, ka komo, ɗana Dawuda, ba zan yi maka kome ba, gama raina ya zama da daraja a gare ka kyau. Na yi aikin wauta, na yi laifi da yawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sai Shawulu ya ce, “Na yi zunubi ka dawo Dawuda ɗana. Ba zan yi maka kome ba, domin ka darajarta raina yau. Lalle na yi wawanci! Na yi babban kuskure.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |