1 Samaʼila 26:2 - Littafi Mai Tsarki2 Saul kuwa ya tashi ya tafi jejin Zif tare da zaɓaɓɓu dubu uku (3,000) na Isra'ila don ya nemi Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sai Shawulu ya tashi ya gangara zuwa Jejin Zif, tare da zaɓaɓɓun mutane dubu uku na Isra’ila. Suka fita neman Dawuda a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |