1 Samaʼila 26:17 - Littafi Mai Tsarki17 Saul ya gane da muryar Dawuda, ya ce, “Muryarka ke nan ɗana, Dawuda?” Dawuda ya amsa, “I, muryata ce, ya mai girma sarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Shawulu ya gane muryar Dawuda, sai ya ce, “Muryarka ke nan ɗana Dawuda?” Dawuda ya ce, “I, muryata ce ya ranka yă daɗe, sarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |