1 Samaʼila 26:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ubangiji ya sawwaƙa in miƙa hannuna in taɓa wanda Ubangiji ya keɓe. Sai dai ka ɗauki mashin da butar ruwan da yake wajen kansa, mu tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Amma Allah yă sawwaƙa in sa hannu a shafaffen Ubangiji, ka ɗauki māshin da butar ruwan da take kusa da kansa mu tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |