1 Samaʼila 25:35 - Littafi Mai Tsarki35 Sai Dawuda ya karɓi abin da ta kawo masa. Ya ce mata, “Ki koma gida kada ki damu. Zan yi abin da kike bukata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Sa’an nan Dawuda ya karɓi abin da ta kawo masa daga hannunta, ya kuma ce mata, “Ki koma gida kada ki damu, na ji koke-kokenki, zan kuma biya miki bukatarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |