1 Samaʼila 25:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sunan mutumin kuwa Nabal, sunan matarsa kuma Abigail, ita haziƙa ce, kyakkyawa, amma mijinta miskili ne, marar mutunci. Shi daga zuriyar Kalibu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ana ce da shi Nabal, sunan matarsa kuwa Abigiyel. Tana da hikima ga ta kuma kyakkyawa, amma mijinta mai rowa ne marar mutunci. Shi daga kabilar Kaleb ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |