1 Samaʼila 25:29 - Littafi Mai Tsarki29 Idan wani ya tashi tsaye don ya bi sawunka, ya kuma nemi ranka, Ubangiji zai kiyaye ranka, amma rayukan maƙiyanka za a wurga su kamar dutsen majajjawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Ko da yake wani mutum yana fafaranka domin yă kashe ka, Ubangiji Allahnka zai kiyaye ranka. Amma za a wurgar da rayukan maƙiyanka kamar yadda ake wurga dutsen majajjawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |