1 Samaʼila 25:10 - Littafi Mai Tsarki10 Nabal ya amsa wa barorin Dawuda, ya ce, “Wane ne Dawuda? Wane ne ɗan Yesse? A kwanakin nan akwai barori da yawa waɗanda suka tayar wa iyayengijinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Nabal ya ce wa mutanen Dawuda, “Wane ne wannan Dawuda? Wane ne wannan ɗan Yesse? Yawancin bayi suna tayar wa iyayengijinsu a kwanakin nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |