1 Samaʼila 24:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai Saul ya zaɓi mutum dubu uku (3,000) daga cikin dukan mutanen Isra'ila, ya tafi ya nemi Dawuda da mutanensa a gaban duwatsun awakin jeji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Saboda haka Shawulu ya zaɓi mutum dubu uku daga cikin dukan Isra’ila, suka fita neman Dawuda da mutanensa kusa da Duwatsun Awakin Jeji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |