1 Samaʼila 24:16 - Littafi Mai Tsarki16 Da Dawuda ya gama faɗa wa Saul wannan magana, sai Saul ya ce, “Ɗana, Dawuda, muryarka ke nan?” Ya yi kuka da ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Da Dawuda ya gama wannan magana, sai Shawulu ya ce, “Muryarka ke nan ɗana Dawuda?” Sai ya fasa da kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |