1 Samaʼila 24:1 - Littafi Mai Tsarki1 Da Saul ya komo daga yaƙi da Filistiyawa, sai aka faɗa masa Dawuda yana jejin En-gedi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bayan da Shawulu ya komo daga fafaran Filistiyawa, sai aka gaya masa cewa, “Dawuda yana can a Jejin En Gedi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |