1 Samaʼila 23:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ko mutanen Kaila za su bashe ni a hannunsa? Ko Saul zai zo kamar yadda na ji? Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, ina roƙonka ka faɗa wa bawanka.” Ubangiji kuwa ya ce, “Saul zai zo.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Mutanen Keyila za su bashe ni a gare shi? Shawulu zai gangaro nan kamar yadda bawanka ya sami labari? Ya Ubangiji, Allah na Isra’ila, ka gaya wa bawanka.” Ubangiji ya ce, “Zai zo.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |