1 Samaʼila 22:23 - Littafi Mai Tsarki23 Sai ka zauna tare da ni, kada ka ji tsoro, gama wanda yake neman raina yana neman naka. Ka yi zamanka lafiya tare da ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ka zauna tare da ni, kada ka ji tsoro mutumin da yake neman ranka, yana nema raina ma. Ka zauna lafiya tare da ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |