1 Samaʼila 22:2 - Littafi Mai Tsarki2 Kowane mutum kuma da yake matse, da wanda ake bi bashi, da wanda ransa ba ya kwance, suka tattaru a wurin Dawuda. Shi kuwa ya zama shugabansu. Sun kai wajen mutum ɗari huɗu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Dukan mutanen da suke cikin wahala, da waɗanda ake binsu bashi, da masu damuwoyi, suka tattaru a wurin Dawuda. Shi kuwa ya zama shugabansu. Yawansu ya kai ɗari huɗu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |