1 Samaʼila 22:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ahimelek kuwa ya ce wa sarki, “Daga cikin barorinka duka wa yake da aminci kamar Dawuda? Wane ne surukin sarki? Wane ne shugaban jarumawanka, wanda ake girmamawa a gidanka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ahimelek ya ce wa sarki, “A cikin bayinka duka, wa ke da aminci iri na Dawuda, surukin sarki, shugaban jarumanka wanda ake girmamawa da gaske a gidanka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |