1 Samaʼila 22:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sarki kuwa ya aika a kira Ahimelek, firist, ɗan Ahitub, da dukan mutanen gidan mahaifinsa, da firistocin da suke a Nob. Dukansu kuwa suka zo wurin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai sarki ya aika aka kira masa Ahimelek firist ɗan Ahitub da dukan iyalin mahaifinsa. Dukansu suka zo wurin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |