1 Samaʼila 22:1 - Littafi Mai Tsarki1 Dawuda ya bar Gat, ya tsere zuwa kogon Adullam. Da 'yan'uwansa da mutanen gidan ubansa, suka ji labari, suka tafi can wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Dawuda ya bar Gat, ya tsere zuwa kogon Adullam. Da ’yan’uwansa da kuma iyalan mahaifinsa suka ji labari, sai suka tafi can wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |