1 Samaʼila 21:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ya mai da kansa kamar mahaukaci a gabansa. Ya yi zane-zane a ƙyamaren ƙofofin garin. Ya bar yau na bin gemunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Don haka sai ya yi kamar ya taɓu a gabansu. A duk lokacin da yake tare da su, sai yă yi kamar ya haukace. Ya yi ta zāne-zāne a ƙofofi, ya bar miyau yana ta bin gemunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |