1 Samaʼila 21:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sa'an nan Dawuda ya tafi wurin Ahimelek, firist, a Nob. Ahimelek kuwa ya fita da rawar jiki domin ya tarye Dawuda, ya ce masa, “Me ya sa kake kai kaɗai, ba wani tare da kai ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Dawuda ya tafi Nob a wurin Ahimelek firist. Da Ahimelek ya gan shi sai ya firgita ya ce, “Me ya sa kai kaɗai ne? Me ya sa ba wani tare da kai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |