1 Samaʼila 20:8 - Littafi Mai Tsarki8 kai kuwa ka nuna mini alheri, gama ka yi mini alkawari mai ƙarfi. Amma idan ina da laifi, sai ka kashe ni da kanka. Don me za ka bar mahaifinka ya kashe ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Kai kuma, ka nuna alheri ga bawanka, gama ka riga ka yi yarjejjeniya da ni a gaban Ubangiji, in kuwa na yi laifi ne sai ka kashe ni da kanka. Don me za ka bashe ni ga mahaifinka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |