1 Samaʼila 20:6 - Littafi Mai Tsarki6 Idan mahaifinka bai gan ni ba, sai ka ce masa, ni na roƙe ka ka bar ni in gaggauta zuwa Baitalami, garinmu, domin akwai ba da sadaka ta shekara saboda dukan gidanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 In mahaifinka bai gan ni ba, ka gaya masa cewa, ‘Dawuda ya nemi izinina domin yă hanzarta yă tafi garinsa a Betlehem saboda ana hadaya ta shekara-shekara don dukan zuriyarsa.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |