1 Samaʼila 20:34 - Littafi Mai Tsarki34 Sai Jonatan ya tashi da fushi daga wurin cin abinci, bai ci abinci a rana ta biyu ga watan ba, saboda baƙin ciki a kan Dawuda, domin kuma mahaifinsa ya kunyata shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Yonatan ya tashi daga tebur cin abincin da fushi. A rana ta biyun kuwa bai ci abinci ba, gama yana baƙin ciki game da rashin kunyar mahaifinsa game da Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |