1 Samaʼila 20:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai Jonatan ya sa Dawuda ya yi masa alkawari zai ƙaunace shi, gama shi kansa yana ƙaunar Dawuda ƙwarai kamar yadda yake ƙaunar kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Yonatan kuwa ya sa Dawuda ya sāke tabbatar masa rantsuwansa game da abokantakarsa da shi, gama yana ƙaunar Dawuda kamar ransa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |