1 Samaʼila 20:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sa'an nan Dawuda ya gudu daga Nayot ta Rama, ya zo wurin Jonatan, ya ce masa, “Me na yi? Mene ne laifin da na yi wa mahaifinka da yake so ya kashe ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sai Dawuda ya gudu daga Nayiwot a Rama ya je wurin Yonatan ya ce, “Me na yi? Wane laifi ne na yi? Ta wace hanya ce na yi wa mahaifinka laifi har da yake neman yă kashe ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |