1 Samaʼila 2:7 - Littafi Mai Tsarki7 Yakan sa waɗansu mutane su zama matalauta, Waɗansu kuwa attajirai. Yakan ƙasƙantar da waɗansu, Ya kuma ɗaukaka waɗansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ubangiji ne yakan aika da talauci da kuma dukiya; yakan ƙasƙantar yă kuma ɗaukaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |