1 Samaʼila 2:19 - Littafi Mai Tsarki19 A kowace shekara mahaifiyarsa takan ɗinka 'yar rigar ado, ta kai masa a sa'ad da ita da mijinta sukan tafi miƙa hadayarsu ta shekara shekara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Kowace shekara mahaifiyarsa takan ɗinka ’yar taguwa ta kai masa sa’ad da ita da mijinta suka je miƙa hadaya ta shekara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |