1 Samaʼila 2:17 - Littafi Mai Tsarki17 Zunubin 'ya'yan nan maza na Eli ya yi yawa a gaban Ubangiji, gama sun wulakanta hadayar Ubangiji ƙwarai da gaske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Wannan zunubin samarin ya yi muni ƙwarai a gaban Ubangiji, domin sun wulaƙanta hadayar Ubangiji, ƙwarai da gaske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |