1 Samaʼila 19:7 - Littafi Mai Tsarki7 Jonatan kuwa ya kira Dawuda ya faɗa masa dukan abin da Saul ya faɗa. Ya kuma kai Dawuda gaban Saul, ya zauna tare da shi kamar dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ta haka Yonatan ya kira Dawuda ya gaya masa dukan maganarsu. Ya kawo shi wurin Shawulu, Dawuda kuwa ya zauna tare da Shawulu kamar dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |