1 Samaʼila 19:21 - Littafi Mai Tsarki21 Aka faɗa wa Saul, sai ya sāke aiken waɗansu, su kuma suka shiga yin annabci. Ya kuma sāke aiken manzanni aji na uku, su kuma suka shiga yin annabci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Shawulu ya sami labari game da wannan, sai ya sāke aiken waɗansu da yawa. Su ma suka shiga yin annabci. Shawulu ya sāke aiken mutane sau na uku, su kuma suka shiga yin annabci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |