1 Samaʼila 19:18 - Littafi Mai Tsarki18 Dawuda ya gudu, ya tsere zuwa wurin Sama'ila a Rama, ya faɗa masa dukan abin da Saul ya yi masa. Shi da Sama'ila suka tafi suka zauna a Nayot. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Da Dawuda ya gudu ya tsere, sai ya tafi wurin Sama’ila a Rama ya gaya masa dukan abin da Shawulu ya yi masa. Da shi da Sama’ila suka tafi Nayiwot suka zauna a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |