1 Samaʼila 19:17 - Littafi Mai Tsarki17 Saul kuwa ya ce wa Mikal, “Don me kika ruɗe ni har kika bar maƙiyina ya tsere?” Ta ce wa Saul, “Ya ce mini, idan ban bar shi ya tafi ba, zai kashe ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Shawulu ya ce wa Mikal, “Don me kika ruɗe ni har kika bar maƙiyina ya gudu ya tsere?” Mikal ta ce masa, “Ya ce mini, ‘Idan ban bar shi ya tafi ba, zai kashe ni?’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |