1 Samaʼila 17:9 - Littafi Mai Tsarki9 Idan ya iya yaƙi da ni, ya kashe ni, to sai mu zama bayinku, amma idan na fi ƙarfinsa, na kashe shi, sai ku zama bayinmu, ku bauta mana.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 In zai iya yin faɗa har yă kashe ni, to, za mu zama bayinku. Amma in na fi ƙarfinsa na kashe shi, to, sai ku zama bayinmu, ku kuma yi mana bauta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |