1 Samaʼila 17:57 - Littafi Mai Tsarki57 Da Dawuda ya komo daga kisan Goliyat, sai Abner ya kai shi wurin Saul, Dawuda yana ɗauke da kan Bafilisten. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202057 Dawuda yana dawowa daga karkashe Filistiyawa ke nan, sai Abner ya kai shi gaban Shawulu, riƙe da kan Bafilistin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |