1 Samaʼila 17:38 - Littafi Mai Tsarki38 Ya sa wa Dawuda kayan yaƙinsa, ya sa masa kwalkwalin tagulla a kansa, ya kuma sa masa sulke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Sai Shawulu ya kawo kayan yaƙinsa ya sa wa Dawuda. Ya sa masa hular kwanon da aka yi da tagulla a kansa, ya kuma sa masa rigar ƙarfensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |