1 Samaʼila 17:2 - Littafi Mai Tsarki2 Saul kuma da mutanen Isra'ila suka tattaru, suka kafa sansani a kwarin Ila, suka jā dāga don su yi yaƙi da Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Shawulu da Isra’ilawa suka taru suka yi sansani a Kwarin Ela suka ja dāgā don su yi yaƙi da Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |