1 Samaʼila 17:17 - Littafi Mai Tsarki17 Wata rana ke nan, sai Yesse ya ce wa Dawuda, ɗansa, “Ka ɗauki wannan tumammen hatsi, da malmalar abinci goma, ka kai wa 'yan'uwanka da sauri a sansanin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Yesse ya ce wa ɗansa Dawuda, “Ka ɗauki wannan gasasshen hatsi da waɗannan curin burodi goma, ka kai wa ’yan’uwanka a sansani da sauri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |