Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Samaʼila 17:16 - Littafi Mai Tsarki

16 Goliyat yana ta tsokanar Isra'ilawa safe da maraice, har kwana arba'in.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Kwana arba’in cif, Bafilistin nan ya yi ta fitowa kowane safe da kuma kowace yamma.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Samaʼila 17:16
4 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

har kwana arba'in, Iblis yana gwada shi. A kwanakin nan bai ci kome ba. Da suka ƙare kuwa ya ji yunwa.


Da ya yi azumi kwana arba'in ba dare ba rana, daga baya yunwa ta kama shi.


Dawuda yakan koma Baitalami lokaci lokaci domin kiwon tumakin mahaifinsa.


Wata rana ke nan, sai Yesse ya ce wa Dawuda, ɗansa, “Ka ɗauki wannan tumammen hatsi, da malmalar abinci goma, ka kai wa 'yan'uwanka da sauri a sansanin.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ