1 Samaʼila 16:6 - Littafi Mai Tsarki6 Da suka isa wurin hadayar, Sama'ila ya ga Eliyab, ɗan Yesse, sai ya zaci shi ne wanda Ubangiji ya zaɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Da isarsu, Sama’ila ya ga Eliyab sai ya yi tsammani shi ne, sai ya ce, “Lalle ga shafaffe na Ubangiji tsaye a gaban Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |