1 Samaʼila 16:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai Saul ya aiki manzanni zuwa wurin Yesse, ya ce, “Ka aiko mini da ɗanka, Dawuda, mai kiwon tumakinka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sai Shawulu ya aiki manzanni zuwa wurin Yesse ya ce, “Ka aiko mini da ɗanka Dawuda wanda yake kiwon tumaki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |