1 Samaʼila 16:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ta haka Yesse ya sa 'ya'yansa maza, su bakwai, suka zo a gaban Sama'ila. Sama'ila kuwa ya ce wa Yesse, “Ubangiji bai zaɓi waɗannan ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Yesse ya sa ’ya’yansa maza bakwai suka wuce gaban Sama’ila, amma Sama’ila ya ce masa, “Ubangiji bai zaɓi waɗannan ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |