1 Samaʼila 15:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sa'an nan Saul ya ce wa Sama'ila, “Na yi zunubi, na yi rashin biyayya ga umarnin Ubangiji da kuma koyarwarsa. Na ji tsoron mutanena, na kuwa biye wa abin da suke so. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Sai Shawulu ya ce wa Sama’ila, “Na yi zunubi, na ƙi bin umarnin Ubangiji, na kuma ƙi bin maganarka. Na ji tsoron mutane ne shi ya sa na bi maganarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |