1 Samaʼila 15:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sai Sama'ila ya ce, “Me Ubangiji ya fi so? Biyayya, ko kuwa sadakoki da hadayu? Ya fi kyau a yi masa biyayya, da a miƙa masa hadayar tumaki mafi kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Amma Sama’ila ya ce, “Ubangiji yana murna da sadaka da hadaya fiye da biyayya ga maganar Ubangiji? Yin biyayya ta fi hadaya a kula kuma ta fi ƙibabbun raguna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |