1 Samaʼila 15:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sa'an nan Sama'ila ya ce wa Saul, “Dakata, in faɗa maka abin da Ubangiji ya faɗa mini a daren jiya.” Sai Saul ya ce, “Faɗa mini.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sama’ila ya ce, “Dakata, bari in faɗa maka abin da Ubangiji ya ce mini jiya da dare.” Shawulu ya ce, “Gaya mini.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |