1 Samaʼila 15:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai Sama'ila ya tafi wurin Saul, Saul kuwa ya gaishe shi, ya ce, “Ubangiji ya sa maka albarka, Sama'ila, na yi biyayya ga umarninsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Da Sama’ila ya kai wurinsa, sai Shawulu ya ce, “Ubangiji yă albarkace ka, na aikata umarnin Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |