1 Samaʼila 15:10 - Littafi Mai Tsarki10-11 Sai Ubangiji ya yi magana da Sama'ila ya ce, “Na yi baƙin ciki da na sa Saul ya zama sarki, gama ya rabu da ni, ya yi rashin biyayya ga umarnaina,” Sama'ila kuwa ya yi fushi, ya yi ta roƙo ga Ubangiji dukan dare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Sai Ubangiji ya yi magana da Sama’ila ya ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |