1 Samaʼila 14:40 - Littafi Mai Tsarki40 Ya kuma ce, “Dukanku ku tsaya waje ɗaya, ni kuma da Jonatan, ɗana, mu tsaya waje ɗaya.” Sai jama'ar suka ce wa Saul, “Ka yi abin da ya yi maka kyau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Sai Shawulu ya ce wa dukan Isra’ilawa, “Ku tsaya a can, ni kuma da Yonatan ɗana mu tsaya a nan.” Mutanen suka ce, “Ka yi abin da ya fi maka kyau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |