1 Samaʼila 14:4 - Littafi Mai Tsarki4 A tsakanin mashigin dutse inda Jonatan yake so ya bi zuwa sansanin Filistiyawa, akwai dutse mai tsayi a kowane gefe. Sunan ɗaya Bozer, ɗayan kuma Sene. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 A kowane gefe na mashigin da Yonatan ya so yă bi zuwa wurin Filistiyawa, akwai hawa mai tsawo, ana kira ɗaya Bozez, ɗayan kuma ana kira Senet. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |