1 Samaʼila 14:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai Saul ya ce wa Ahaija, “Kawo akwatin alkawarin Allah a nan.” Gama a wannan lokaci akwatin Allah yana hannun Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Shawulu ya ce wa Ahiya, “Kawo akwatin alkawarin Allah.” (A lokacin akwatin alkawarin yana tare da Isra’ilawa.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |