1 Samaʼila 14:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai su biyu suka tafi suka nuna kansu ga sansanin Filistiyawa. Da Filistiyawa suka gan su, sai suka ce, “Ku duba, Ibraniyawa suna fitowa daga cikin ramummuka inda suka ɓuya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai suka nuna kansu a sansanin Filistiyawa. Sai Filistiyawa suka ce, “Ku duba ga Ibraniyawa suna fitowa daga cikin ramummuka inda suka ɓuya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |